Yaren Atsam
Appearance
Atsam | |
---|---|
Cawai | |
Asali a | Nigeria |
Yanki | Kaduna State and Plateau State |
Ƙabila | Atsam |
'Yan asalin magana | (30,000 cited 1982)[1] |
Nnijer–Kongo
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
cch |
Glottolog |
atsa1241 [2] |
Atsam ( Tyap: Tsamyia̱</link> , Hausa: Chawai</link> , Cawai</link> , Chawe</link> ), yaren Kainji ne na Najeriya . Mutanen Atsam ne suke magana dashi, galibi ni ana samun sune a karamar hukumar Kauru ta jihar Kaduna da karamar hukumar Bassa ta jihar Filato, Middle Belt, Najeriya.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Samfuri:Ethnologue18
- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Atsam". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.